Monthly Archives: May, 2014
SAHABBAI
Jerin Littafan Shi’a Na 2 Akidar ‘Yan Shi’a dangane da Sahabbai Dr. Umar Labdo بسم الله الرحمن الرحيم ‘Yan Shi’a suna kudure gaba da kiyayya mai tsanani da jafa’i da nunqufurci da mugun alkaba’i ga Sahabban Annabi (SAW), Allah ya yarda da su baki daya. Littafansu na da, da na yanzu, suna …
TAKIYYA AWAJEN `YAN SHI`A
Jerin Littafan Shi’a Na 3 Akidar Takiyya a wajen ‘Yan Shi’a Dr. Umar Labdo بسم الله الرحمن الرحيم Ma’anar Takiyya ita ce bayyana savanin abinda yake zuci, watau mutum ya fadi sabanin abinda ya kudure a zuciyarsa, ko ya aikata wani aiki tare da nuna cewa ya yarda da aikin …
MUTU`AR `YAN SHI`A
Jerin Littafan Shi’a Na 4 Auren Mutu’a a wajen ‘Yan Shi’a Dr. Umar Labdo بسم الله الرحمن الرحيم Ma’anar Mutu’a: Auren Wucin Gadi Mutu’a, ko kuma auren wucin gadi, watau auren da ba na dun-dun-dun ba, ma’anarsa shi ne namiji ya kulla jinga da mace cewa zai sadu da ita sau daya …
MATSAYIN MUSULMI A WAJEN `YANSHI`A
Jerin Littafan Shi’a Na 5 Matsayin Musulmi a wajen ‘Yan Shi’a Dr. Umar Labdo بسم الله الرحمن الرحيم Gabatarwa Lallai godiya ta tabbata ga Allah, muna gode masa, muna neman taimakonsa, muna neman gafara tasa. Muna neman tsari da Allah daga sharrin kawunanmu da miyagun ayyukanmu. Wanda Allah ya shirye shi, babu mai batar …
AHALUL BAITI A MAHANGAR
Jerin Littafan Shi’a Na 6 Ahalul Baiti a mahangar ‘Yan Shi’a da Ahalus Sunna Dr. Umar Labdo بسم الله الرحمن الرحيم Gabatarwa ‘Yan Shi’a suna da’awar son Ahalul Baiti, da kaunar su, da jibintar su, da yin biyayya a gare su, da koyi da su. Suna …
BOOKLET (1) THE FALLACY
BOOK (1) The Fallacy Of Shiite Beliefs Dr. Umar Labdo بسم الله الرحمن الرحيم A lot of people know Shiism only as the official ideology of the Islamic Republic of Iran that is radical, anti-Imperialist and progressive. This is true and correct. Iranians have been a great nation in …
BOOKLET (2) COMPANIONS
BOOK (2) COMPANIONS Pro 44 08026596528, 08095430077 What the Shiites Say About the Companions of the Prophet (peace be upon him ) Dr. Umar Labdo بسم الله الرحمن الرحيم Chapter One The Sunni View of the Companions Who Are the Companions? Muslim scholars have given the definition …
BOOKLET (3) WHAT SHIITES SAY ABOUT OTHERS
What the Shiites Say About Others Dr. Umar Labdo بسم الله الرحمن الرحيم Introduction The Shiites always speak of unity, cooperation and understanding between Islamic sects and schools of thought. They often emphasize the need for dialogue between themselves and the followers of other sects, especially the Ahlus Sunnah wal Jama’ah. …
BOOKLET (4) WHAT SHIITES SAY ABOUT QUR`AN
What the Shiites Say About the Qur’an Dr. Umar Labdo بسم الله الرحمن الرحيم The Shiites believe that the Qur’an is incomplete. According to them, the Book is full of contradictions, interpolations, inaccuracies and inconsistencies. And who is responsible for this falsification of the Qur’an? The Shiites say it is the Sahabah, the …
Recent Comments